Kamfanin Google Zasu Bada 2,000 Scholarship na karatun Cyber Security ga mutanen Africa
Kamfanin Google Zasu Bada 2,000 Scholarship na karatun Cyber Security ga mutanen Africa
Assalamu alaikum warahamatullah barkanmu da sake kasancewa daku a wanann shafin namu mai albarka da fatan kowa yana cikin koshin lafiya.
Kamfanin Google sunyi Launching wata Scholarship online Cybersecurity certificate ga mazauna yankin africa, zuwa yanzu anfara cike scholarship din duk mai bukatar samun wannan damar zai iya bin wannan google form din ya cike..👇
Domin neman karin bayani kuma zaku iya shiga site dinsu domin ganin tsare-tsarensu
👇
https://theroothub.com/google-career-certificate-in-cybersecurity/
Allah ya bada sa’a