Saura Sati Daya A Rufe Cika Aikin Kidaya: Ga Wanda Basu Cikaba Ga Yadda Zasu Cika
Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya
Kamar yadda kuka sani hukumar kidaya ta kasa ta jima da bude shafinta domin sake daukan sabbin ma’aikatan wucen gadi na Shekarar 2022/2023
Tun lokacin da aka bude mutane suke ta turuwar cikawa, wanda kuma Alhamdulillahi domin mutane sayawa sun cika.
Sai de har yanzu akwai wanda basu cikaba sakamakon basu saniba kokuma lokacin shafin baya tafiya nomal, to yanzu Alhamdulillah a yanzu haka shafin yana tafiya komi nomal
Dan haka duk wanda bai cika ba har yanzu akwai sauran sati daya kafin su rufe.
Domin cikawa Sai ka danna Apply dake kasa
Apply Now
Bayan ka shiga ya bude zakaga karin bayani da kuma abubuwan da ake bukata wajen cikawa