Kungiyar kare hakkin bil’adama ta Amnesty International ta Bude shafin daukar sabin ma’aikata
Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya.
Kungiyar kare hakkin bil’adama ta Amnesty International ta Bude shafin daukar sabin ma’aikata
Bangarori da aka bude:
- Human Rights Education (HRE) Assistant at Amnesty International
- Research and Campaigns Intern at Amnesty International
- Finance and Compliance Assistant at Amnesty International
- Economic, Social, Cultural Rights (ESCR) Researcher at Amnesty International.
Yadda Zaku Nemi Aikin:
Domin neman aikin dabba Apply Now dake kasa
Apply Now
Allah ya bada sa’a