Kungiyar Mega Creative Global Technologies Zasu Koyar Da Sana’a Sannan Zasu Bada Tallafi Idan An Kammala
Kungiyar Mega Creative Global Technologies Zasu Koyar Da Sana’a Sannan Zasu Bada Tallafi Idan An Kammala
Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya
Wanann kungiya ta Mega Creative Global Technologies a Haɗin gwiwa tare da Global Entrepreneurship Network (GEN), National Orientation Agency (NOA), tsara wani shiri don magance kalubalen duniya da matsalolin rashin aikin yi a Najeriya. muna aiki tare don ɗaga matasa da mata na jihar Taraba zuwa sana’o’in kere-kere da fasaha na dijital.
Sana’oin da za’a koyar sune kamar haka:
- Digital Graphics Design
- Digital Catering
- Digital Web Design
- ICT Skills Computer Operation
Yadda Zaka Cika
Domin cikawa dannq Apply Now dake kasa
Apply Now
Allah ya bada sa’a