Yadda Zaka Nemi Aikin da zaka samu ₦50,000 – ₦150,000 a wata daga kamfanin George Houston Resources Limited
Yadda Zaka Nemi Aikin da zaka samu ₦50,000 – ₦150,000 a wata daga kamfanin George Houston Resources Limited
Ga Tsarin aikin:
- Sunan Aikin: Storekeeper, Admin Officer, Factory Worker, Agric Technical Officer, Oil Mill Mechanical Supervisor
- lokacin aiki: Full time
- Qualifications: BA/BSC/HND
- Wajen aiki: Edo | Nigeria
- Albashin aiki: ₦50,000 – ₦150,000
Domin neman aikin aika da CV dinka zuwa wannan email din: talents@georgehoustonresources.com saika sanya Sunan aikin da kakeso daga cikin jerin sunan aikin da zasu dauka saika sanya shi a matsayin Subject sakon.
Allah ya bada sa’a