Makarantar Al-Qalam Zata Dauki Sabbin Malamai A Bangaren English, Maths, Science
Assalamu alaikum warahamatullah barkanmu da sake kasancewa damu a wannan shafin namu mai Albarka da fatan kowa yana cikin koshin lafiya.
Makarantar Al-Qalam zata dauki malamai aiki a bangaren English, Maths, Science.
Makarantun AL-Qalam da ke Ibadan makarantar Islamiyya da ke B Zone Olonde Estate, Unguwar Ologuneru, Eleyele Eruwa Road Ibadan ta gudanar da laccar watan Ramadan karo na 6 a harabar makarantar da ke Ibadan. Makarantar da aka kafa a 2006 an tsara ta ne akan cikakken ilimi wanda
Bangaren da za a dauki aikin:
- Science Subject Teacher
- Mathematics Teacher
- Class Teacher (Kiddies School)
- English Teacher (Major)
Abubuwan da ake bukata:
- NCE/Bsc/ B.edu/HND/ PGD
- Kwarewar na’urar kwamfuta
- Kwarewa a bangaren comunication
Yadda Zaka Nemi Aikin:
Domin neman aikin Aika da CV dinka zuwa wannan email din: alqalamschoolsnigeria@gmail.com saika sanya sunan aikin a subject na sakon
Za a rufe: Aug 31, 2023
Allah ya bada sa’a