Yadda Zaku Cire Security Na Wayarku Lokacin Da kuka mance Da Security Din

Asalamualaikum Barkan mu da sake saduwa daku a wanan lokacin a yau zamu kawo muku hanyar da zaka cire security a wayar ka ta Android lokacin da ka mance da security din da ka Dora Mata

Yawancin mutane suna fama irin wannan matsalolin wajen Sanya security Amma Kuma daga Baya su mance da shi Wanda kafin dawowar wayar yakan Sanya su asarar sosai wajen rasa wasu mahimman Abubuwan su da suka ajiye akan wayar

Steps na farko
Shine a lokacin da ka mance da security na wayar ka shine zakayi ta Sanya security har sai yayi yawa sun ce maka “Try again in 30 second”
Wanda indai tayi maka hakan to ko ka Danna wajen rubuta security bazai dannu ba
To a wannan lokacin sai ka duba kasan wajen rubuta security din wayarka zakaga wajen da aka rubuta forget password
Sai ka danna wajen kana dannawa zakaga ta nuna maka kayi login na email naka zaka Sanya sunan mail naka tare da password Dinka
Zaka Sanya email din naka ne dake Kan waya bawai wani email din zaka Dora dabam ba naka na Kan wayar zaka Dora
Bayan ka kammala login na email din naka zakaga wajen da aka rubuta SING IN a gefe sai ka danna sign in din kana dannawa shikenan zakaga wayar ka ta bude
Ta bayyanar maka da unlock section zata rubuta maka jerin list na kalar security din wayar ka

none
slide
face UNLOCK
VOICE UNLOCK
PETTERN
pin
password

Sai ka zabi Wanda kake so ka Sanya acikin idan ma baza ka sake saka security din ba sai ka zabi None
Shikenan ka kammala unlock na wayar ka cikin Sauki

NOTE
Wannan hanyar tanayine a wasu Android ‘s sannan Kuma batayi a wasu Android phone yawancin ma tafiyi a old version ma’ana tsofin wayoyi
Amma hakan ma yanayi awasu wayoyin kwanan Nan din Amma sai da fingerprint akanta tafiyi to kaga kenan indai sai da fingerprint ai ba sai kayi ba zaka iya amfani da wayarka Koda ka mance code or pattern din wayar ka
Amma dai normally Yana using akana Nan waya
Sannan guarantee din sa ma yafiyi a pattern security

KU dai ku cigaba da kasancewa damu a koda yaushe domin samun abubuwa kimiyya da fasaha

mungode ???

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!