Makarantar Sheikh Jafar School Of Islamic Theology Tana Neman Malaman English, Maths, Hausa, Arabic, Qur’an, Computer, Physics

Assalaku alaikum jama’a barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya.

Ina masu bukatar aikin koyarwa ga wata dama ta samu makarantar Sheikh Jafar School Of Islamic Theology zata dauki sabbin malaman makaranta a bangaren:

  • English,
  • Maths,
  • Hausa,
  • Arabic,
  • Qur’an,
  • Computer,
  • Physics

Shi de wannan aikin za a dauka ne a makarantar dake jihar yobe cikin garin damaturu.

Ga masu bukatar wannan aikin sai su aika da CV dinsu zuwa wannan email din: sheikhjaafar.school@gmail.com

Allah ya bada sa’a

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!