Muhimmiyar Sanarwa Ga Wadanda Suka Taba Cika Aikin Npower

MAGANAR VALIDATION NA N-POWER.

Wasu idan sun zo wajen yin Validation yana nuna masu Something went wrong wasu kuma Server error, zaga wasu suna karɓar baya nan bankin abokan su suna sakawa wajen Validation idan nasu baya nan basu samu wucewa ba, to hakan kuskure ne babba.

Kayi haƙuri ka cigaba da Trying har kasamu ya wuce, ko kuma kaje ka sake buɗa wani account amma ka tabbata BVN ɗin da kacika N-power da itace tun farko, in sha Allah duk mai rabo zai samu.

Allah yasa Kowa ya amfana da wannan Program ɗin.

Yadda Zaku Samu ₦30,000 – ₦50,000 A Duk Wata Daga Kamfanin NaijaBiography da Kwalin Secondary

Indai Kasan Ka Cike N-Power Koda baka taba samun Kudiba Kaje kayi validation.

Haka idan Kayi Kuma an taba baka kudi ba’a baka na wasu Watanninba Kaje kayi validation.

Da Yin wannan Validation din suke Tabbatar dakai da bayananka Sannan su baka kudi.

Account din Daka Saka a Farko shi Zaka sake sakawa, Karkace Zaka Saka Wani bayan shi.

Indai Kataba Neman wannan Shirin Kaje kayi wannan Validation in Sha ALLAHU za kaga kudi Acikin account dinka dakai da sauran mutane masu Jiran kudi AWANNAN Tsarin.

Ga Link din ga Wanda yake NEMA Kuma yake so yayi da kansa, Wanda bazai iyaba zan Iya Yi masa Amma sai ya biyani

https://validation.nasims.ng/validate

ALLAH Yása adace.

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!