Matasa ga Wata Dama: Yadda Zaku Nemi Aiki A Bankin keystone bank

Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya.

Bankin keystone bank zai ɗebi sabbin ma aikata a fannoni dabam dabam na bankin wato bawai ɓangare ɗaya a a dukka indai kasan abunda ka karanta yanada alaka da wannan bankin toh saika cike 

Dole yakasance kada da degree kuma ka gama makaranta da sama da 2.2 wato second class lower kenan banda third class da kuma pass degree

Sannan kada kayi sama da shekara asirin da bakwai wato 27years kenan anfison masu kananun shekaru kunsan aikin banki 

Yadda Zaka Nemi Aikin:

Da farko ka danna Apply Now dake kasa

Apply Now

kana shiga kayi ƙasa zaka ga unda zaka cike form ɗin zaka zaba graduate role koh specialist role saika sa email da phone number ɗinka 

Sannan zaka upload na CV ɗinka amma yakasance PDF ne koh doc. Amma banda photo 

Sannan zakayi upload na cover letter shi cover letter kaman ace shigen Application latter yake ka yadda ake yinsa a ƙasa cikin photo 

Sai kayishi ka maidashi PDF file shima saikayi upload nashi sai kayi submit shikenan 

Allah ya bada sa a

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!