Yadda Zaka Samu Kyautar MB Daga 100MB Zuwa 10GB Ta Hanyar Amfani Da Tiktok
Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokaci.
A yau nazo muku da hanyar da zaku samu data mb sama da 500mb a kowane layi, wato zaku iya samun daga 100mb zuwa 10gb
Da farko ya kasance kana da Sim wanda baka taba bude Tiktok dashiba, sannan saika danna link dinnan dake kasa domin saukar da tiktok lite
👇
https://vm.tiktok.com/ZMYGgBPg7/
Bayan kayi download dinsa saika shiga Me kayi register da number da ba a taba bude tiktok da ita ba.
Bayan ka gama register zakaga wani hoto daga gefen hagu ya bayya an rubuta 500MB free Data saika taba shi
Daka tabashi zai kawoka wani shafin saika duba inda aka rubuta Enter invite code
Saika sanya wannan code din a wajen
👇
A0058341
Note: dole saika sanya Invite code dinnan A0058341 kafin ka fara samun MB din dan haka bayan ka sanya saika danna comfirm
Daga nan zakaga sun baka 100mb
idan kanason cirewa saika duba daga kasa akwai jerin mb din da zaka iya cirewa saika taba zasu nuna maka inda zakasa number sa kakeso a tura maka data mb din saika sanya, nan take zakaga an turo maka mb dinka, kuma mb din zatayi kowane abu nomal babu matsala.
Idan kuma kanaso kana samun mb dayawa kamar daga 100mb zuwa 10gb saika duba daga sama akwai inda aka rubuta Invite saika taba zasu baka link tare da invite code akasa wanda zaka gayyaci mutane duk wanda yayi register kuma yayi amfani da invite code dinka zaka samu 500mb.
Kaga kenan a haka zaka iya tara mb daga 100mb har zuwa 10gb.
Allah ya bada sa’a