sabon Application din zai temaka ma wajan yin rubutu shortcut a whatsapp

Assalamu Alaikum Barkan mu da sake saduwa daku a wanan lokacin. a yau nazo muku da wani muhimman Application Mai matuƙar amfani a wayar Android ko IPhone wanda na tabbata zasu burgeku.

APPLICATION

Sunan wannan Application din Texpand wannan sabon Application din zai temaka ma wajan yin rubutu shortcut a whatsapp dinka zakayi rubutu a cikin sa sannan ka saita wannan rubutun da wata kalma yanda kana zuwa whatsapp dinka daka danna wannan kalmar wannan rubutun zai bayyana komai yawan sa wannan sabon Application din yana da abun burgewa sosai saima ka mallake shi.

Da farko bayan ka bude Application din zai kawoma wata alamar alkalami a fuskar Application din daka barin hannun dama zaka danna ta kana danna ta zakaga ya kawoma zabi guda biyu zaka danna inda akasa (phrase) kana danna wa zai kawoma ban garen da kayi typing ma’ana ban garen da zakayi rubutu a cikin sa idan kayi wannan rubutun shine zaka saita shi da wata kalma yanda daka shiga wajan chat a whatsapp dinka kana danna wannan kalmar daka saita wannan rubutun komai yawan rubutun zai bayyana.

IDAN KANA SON DOWNLOAD DINSA GA LINK NAN A KASA

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.isaiasmatewos.texpand

kana dannawa zai kaika playstore a nan zakayi download na Application din.

App din yana gama download zai fara install akan wayarka da kansa yana gama install zai saka akan wayarka shikenan saika fara amfani dashi.

KU dai ku cigaba da kasancewa damu a koda yaushe domin samun abubuwa kimiyya da fasaha.

mungode 🤝🤝🤝

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!