Sabuwar dama yadda zaku nema aiki a kamfanin MTN
Assalamu alaikum ,Barkan mu da sake saduwa daku a wanan lokacin a yau muna Mai farin sanar daku Sabuwar dama daga ta yadda zaku nema aiki a kamfanin MTN
Kamar yadda ku ka sani a cikin kowace shekara kamfanin suna daukar ma aikata domin cike wani gurbi da suka rasa
Shide kamfanin MTN yafi ko wani kamfanin sadarwa dau kaka da kuma shahara afadin Nigeria da Africa Baki daya
tsarin aikin shine
Lokacin aiki Full time
Qualification BA/BSC/HND
Wajen aiki Lagos/Nigeria
Ranar rufewa 23, 2023
Idan kun shiga za kuga yadda abin yake da abubuwan da suke bukata sai ku cike
IDAN KANA SON DOWNLOAD DINSA GA LINK NAN A KASA
https://ehle.fa.em2.oraclecloud.com/hcmUI/CandidateExperience/en/sites/CX/requisitions
KU dai ku cigaba da kasancewa damu a koda yaushe domin samun abubuwa kimiyya da fasaha
mungode 🤝🤝🤝