Yadda Zaku yi Tracking din wayarku idan an sace Mobile Tracker

Asalamualaikum Barkan mu da sake saduwa a wanan lokacin a yau Insha Allahu zamu nuna maka wata hanya wanda idan an sace maka wayarka zaka iya ganin wanda ya dauke ta cikin sauki ba tare da kasha wahala ba kai harma idan ya dauki Hoto da ita ko kuma yayi kira da ita duk zakaga wannan abu kuma zakaji abinda yace.

Mobile tracker free wani sabon application ne wanda ake dorashi akan wayar hannu wanda zai baka dama karinga ganin duk abinda wayar take dauke dashi ko kuma akeyi da ita.

Abubuwan da wannan application din yake iyayi

SMS/MMS zakaga sakon da aka turo ko kuma aka tura da wayar.
Calls zakaga dukkanin kiran da akayi ta wayar.
GPS Locations zaka iya ganin location na wayar.
Photos/Images zakaga duk hotunan dake wayar ko da an gogesu.
Social Networks zakaga duk sakunan ka na WhatsApp, Facebook da daisauransu.
Yadda Zakayi Rijista

domin yin register

Da farko zaka shiga wannan link din https://mobile-tracker-free.com/bayanka shiga daga sama zakaga inda akasa Register to saika danna domin yin rijistar.

Bayan kammala rijistar to akasan page din download daka danna zai fara dazarar ya kammala saika danna install shikenan. Idan kuma duk baka gane wannan bayani ba zaka iya shiga wannan link din domin ganin yadda abun yake https://mobile-tracker-free.com/help/.

Ta ina zan dinga ganin komai na wayar nawa?

Dama tun a wajen rijista akwai Username da kuma Password wanda da shine zaka iya shiga https://mobile-tracker-free.com/login/.

Wannan app yana da matukar mahimmanci musamman a wannan lokaci da ake sace sacen wayoyin hannu dayayi yawa domin taimakawa yan uwa da abokan arziki taimaka kayi Share domin al’umma su amfana

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!