Trending

Shawara Ga Masu Bukatan Cikewa Aikin Nigerian Preson Service.

Shawara Ga Masu Bukatan Cikewa Aikin Nigerian Preson Service.

Assalamu Alaikum warahamatullahi Taala Wabarakatuhu Barkanku Dazuwa Wannan Site Namu Mai Albarka Na Howgist.com Shafin Taimakon Al, umma.

Kaman yadda kukasani wannan Shafi Mai Albarka Yana kawomuku harkokin cike cike da dama domin taimakawa Al, umma domin Hakane yauma wannan site baiyibkasa agwiwaba yazomuku da wata manyaja wacce gidan hukumar kula da masu laifuka nagudan yari zasu Dauki Sabin maikata masu kula da wannan gida insha allahu.

Sannan wannan hukuma ta kudirta daukan sabbin ma,aikatanka kimanin mutane dubu Biyar 5000 aduka fadin wannan Kasa Mai Albarka Kuma wannan hukuma Tana Mai Kara tunasar da Wanda Yake da shaawar Cikewa Wannan Aiki Daya gaggauta jiran ranar budewa wacce suke ikrarin cewa bayan Zabe da zaa gabatar awannan Kasa zata Bude wannan Portal nata domin Cikewa.

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!