YANDA ZAKUYU UNLIMITED FREE BROWSIN A LAYIN MTN

Jama’a Assalamu alaikum warahamatullah, Barkanmu da sake kasancewa daku a wannan shafin namu mai Albarka na Howgist.com
A yau nazo muku da hanyar da zakuyi browsing kyauta a wayar ku ta android da layin mtn cikin sauki.
Kafin na fara muku bayani inaso ku sani: shi irin wannan free browsing din na dan lokaci ne, domin kuwa a yau dinnan zai iya dena aiki dan haka kawai da zarar kaci karo dashi kawai kayi ta browsing dinka domin idan yadau lokaci kokuma suka gano nan take zasu iya blocking dinsa.
Amma de yanzu yana aiki 100%
Dan haka ga yadda zakuyi domin yin browsing kyauta a Layin MTN
Da farko ku saukar da wannan Application din
?
Download App Now
Bayan kayi download dinsa sai kayi Install dinsa sannan saika bude shi saika dan Jira kadan zai sama Update saika danna Okay
Daga nan zai bude saika shiga Inda aka rubuta None or Direct saika shiga ka zabi MTN Unlimited New 2022 100% daga nan saika dawo ka danna Jar alamar nan daga nan zakaga ya fara Connect daga nan sai yayi Connecting shikkenan da zarar yayi connect sai kaje ka fara free browsing zaka iya shiga ko inane.
Allah ya bada sa, a