Shin Kunsan Ana Iya Linking Na Wata Number Da NiN Number Ku – Duba Yadda Zaku Cire

Assalamu alaikum jama’a barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya.

Kamar de yadda hukumar sadarwa ta kasa ta bada izinin kowa ya tabbatar daya hada number sa da nin number domin gudun rife layi,  hakan yasa mutane dayawa suka hade nasu.

Sai de wani hanzari ba gudu ba,  duk da hadewar da akayi wasu sukanyi amfani da nin number wasu su hade da sim din su ba tare da mai ita ya sani ba,  kuma yin hakan babbar illah ce,  domin wani zai iya aikata lefi da sim dinsa,  idan akabi diddiginsa kai za a kama domin yayi amfani da nij number ka.

Dan haka ga yadda zaka duba domin kaucewa matsala.

Da farko ka danna download dake kasa domin saukar da application din

Download Now

Bayan kayi download na app din saikayi install dinsa sannn saika bude shi

Ka dora number wayar ka zasu kawo maka cikin app din saika shiga nan wajen dana sawa arrow

Daga nan saika shiga manage number

Anan ne zakaga jerin number da akayi Link da nin number ka saika duba ka cire wacce zaka cire,

Idan kuma.kaga babi ko guda,  shikkenan babu wanda yayi maka Linl da nin number ka.

Allah ya bada sa’a

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!