Yadda Zaku Duba Kokunyi Nasarar Samun Aikin Zabe Na Shekarar 2023.
Yadda Zaku Duba Kokunyi Nasarar Samun Aikin Zabe Na Shekarar 2023.
Assalamu Alaikum warahamatullahi Taala Wabarakatuhu Barkanku Dazuwa Wannan Site Namu Mai Albarka Na Howgist.com.
Domin Al, umma
Wannan Sanarwace Ta Musamman ga Wanda suka nemi aikin Zabe Na hukumar inec ta Kasa.
kaman yadda Kukeji hukumar Zabe Mai zaman kanta ta kasa inec tafara turawa jamaa wadanda suka cike aikin Zabe Na wucen gadi Wanda hukumar zata dauka Wanda zasu wakinci zabeb na shekarar 2023.
Sannan anturwa wadanda suka samu Amma daga baya wadanda baa turawaba Suma sucigaba da hakuri Nan bada jimawaba Suma zaa turamusu insha allahu.
Amma kusani yawanci jihohi sunfara turawa jamaa nasu na wasu Jihohin amma kada ku sare domin bakuga nakuba da iyuwar naku jihar zasu turomukune ta Gmail Amma wasu Jihohin suna turowane ta massage.
Ga Sakon Da zakugani Idan Sunturomaka
Don Haka Kucigaba Da kasancewa damu akoda yaushe awannan Shafi Namu Mai Albarka Na Howgist.com
Domin Samun rohotonni da dama na yadda zaku samu karuwa marar adadi.