Yadda Zaka Cika Aikin da zaka samu Albashin 60k zuwa 120k A Kamfanin uLesson Education Limited

- Sunan aikin: Sales Executive
- Lokacin aiki: Full time
- Wajen aikin: Lagos
- Albashin aikin: N60,000 to N120,000 Monthly
- Ranar rufewa: January 28, 2023
Abubuwan da ake bukata wajen cika aikin
- Candidates should possess a Bachelor’s Degree / HND
- 2-5 years quota carrying sales experience
- Experience and working knowledge of CRM systems
- Demonstrable track record of over-achieving quota
- Strong written and verbal communication skills
Domin Neman aikin saika aika da CV dinka zuwa wannan email din: akinniyi@ulesson.com sannan kasa sunan aikin a matsayin title na sakon da zaka aika.
Kalli wannan videon na kasa domin ganin yadda ake hada CV din