Yadda zaka cika Tallafin Bashi Na OBSL loan

Ga Wani Sabon Tallafi Daga Hukumar Bunkasa Fasahar Sadarwa Ta NiTDA
Da farko ka shiga https://obl.nmfb.com.ng/ kana shiga kayi can ƙasa zakaga apply saika taɓa kansa kana taɓa kansa zai kaika inda zaka creating profile saika cike kasa email da lambar yawa zasu turama code saika sasu kadawo kasa password sannan sannan kayi login kayi completing na details ɗinka sannan ka zaɓi branch dazakaje ka karisa cikewa daga nan saika jira approval daga nan sai a baka kaya ko kuɗi
Allah ya bada sa