Yadda Zaka Cika Aikin Dispatch Rider tare da samun ₦50,000 – ₦100,000/month a kamfanin IFEX EXPRESS LIMITED
Tsarin aikin:
- Sunan aiki: Dispatch Rider
- Lokacin aiki: Full time
- Qualification: Secondary School (SSCE) OND
- Albashi: ₦50,000 – ₦100,000/month
- Wajen aiki: Lagos | Nigeria.
- Lokacin rufewa: Jan 31, 2023
Domin Neman aikin aika da sakon CV dinka a wanann email address din: recruitment@ifexexpressnig.com saika sanya sunan aikin a matsayin subject na sakon
Allah ya taimaka