Yadda Zaka Cika Sabon Tallafin Karatu (Scholarship) Daga Gwamnatin Kasar India

Assalamu alaikum warahamatullah barkanmu da sake kasancewa daku a wanann shafin namu mai Albarka.

Ga wata sabuwar damar karatu daga gwamnatin kasar indian zuwa kasashen africa.

Gwamnatin Kasar India ta bawa kashashen africa dama domin yin karatu ƙyauta suna kashashensu wato a online kenan kamar irin Noun universitie, karutun wanda yahaɗa da

  • Degree 
  • Masters 
  • Certificate 
  • PhD 

Za ayi shine a fannoni dabam dabam kamar haka:

  • Computer science
  • social sciences
  • Art
  • Others

Da sauran courses masu yawan gaske kuma dukka wannan karatun zakayishine kyauta domin Gwamnatin India tarigada ta biya kuɗin don haka kai ba abunda zaka biya kawai dai abunda kake buƙata bai wuce waya da computer sai internet connection tunda a online za ana lecture kai harma da exams 

Yadda zaka nemi tallafin karatun:

Da farko zaka shiga wannan link ɗin https://ilearn.gov.in/ kana shiga ka dubah sama zakaga inda aka rubuta Register/login saika taɓa wurin

Daga nan zai kaika inda zakayi registration na profile ɗinka saika kafara sa email address ɗin tukun saika dannan kan send verification code, saikaje email dinka ka dubah domin za aturoma code da zakayi copy kasasu a wurin kayi verified nasa sannan kazo kasa Password kada yayi kasa da kalmomi 8 kana gamawa saika dannan kan create domin yin create na profile, amma dole saikayi verify na email ɗinka 

Kana dannanwa zai kaika inda zakasa sunanka da kasarka dasauransu saika kayi update, sannan saika dawo homepage naga zakaga inza zaka zaɓi wani irin karatu kakeso kayi search

Saika zaɓi kan sew programmes kana taɓawa kai kaika da zakaga jerin courses ɗinda ake dasu saika zaɓi wanda kakeso kayi kataɓa kansa

Misali ka taɓa kan computer applications zaibkawoka nan inda zakayi registration na course ɗin saika taɓa an New registration dake ƙasa 

Kana taɓawa shima zakayi register amma dole saida email address ɗinka da ka buɗe account na ilearn dashi wato wanda mukayi a farko. 

Daganan sai kazaɓi apply new programme kana tabawa zai kaika inda zaka cike form na wannan course ɗin 

Kuma wurin cikewa dole zakayi upload na waɗannan abubuwan 

  • Photo
  • National I’D card
  • Results
  • Passport

Sign naka wanda zaka iyayi a paper saika ɗau photon sa 

Sannan duk abunda zaka ɗaura kar yayi kasa da 50kb kuma kada yayi samada 250kb ma ana kada yayi nauyi kuma kada yayi kasa da yawa 

Kana gama cikewa saika kai submit ka jira zuwa randa za a nemeka inka samu toh in baka samubah toh 

Allah ya bada sa a 

©️✍️✍️✍️ A.I.H 

Arewatech360 

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!