Sabuwar Dama: Yadda Zaku Nemi Aikin Non Governmental Organization Wato (NGO)

http://Techloaded360.com.ng

Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya.

Idan akace NGO shine Non Governmental Organization wato aikin kungiya ko kamfani mai zaman kanta wanda bata karkashin kulawar gwanmati.

A yanzi haka zaku iya neman aikin Assistant finance Officer, za ayi aikin ne a Jihar katsina Nigeria.

Dan haka duk mai bukatar waannan aikin sai ya aika da CV dinsa zuwa wannan email address din: recruitment@cddwestafrica.org saika sanya sunan aikin a matsayin subject na sakon.

Allah ya bada sa’a

https://Techloaded360.com.ng

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!