Yadda Zaka Gano Application ID Dinka Na Aikin Kidaya Idan Ka Manta

Assalamu alaikum jama’a barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya.

Kamar de yadda kuka snai hukumar kidaya ta kasa wato national population commision,  sun fara screening tun a ranar litinin data gabata yayin da za a gama a ranar 31/1/2023.

Tuni de aka fara screening a kowace local government sakateriya,

Saide kuma wajen yin screening anan bukatar application id wand suka baka yayin daka cike aikin, amma kuma wasu daga cikin wadanda sukayi register sun rasa nasu application id din,  wanda kuma dole sai da shi za’ayima screening.

Dan haka idan ka manta naka application ID din ga yadda zakayi.

Da farko ka shiga wannan Link din

https://doanncx4d1b7d.cloudfront.net/

Bayan ka shiga ya bude saika shiga inda aka rubuta Check Application Status

Zai bude ma wani shafi saika sanya NIN number ka a wajen saika danna PROCEED

Shikkenan na take zai kawo maka Application id dinka

sai kayi Copy dinsu kokayi screenshoot kaje cafe ayima printing kaje wajen screening din dashi,  tare da sauran takarduk da ake bukata kamar National Id card,  da sauran Qualification dinka.

Allah ya bada sa’a

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!