Yadda Zaka Samu Albashin ₦50,000 zuwa ₦100,000 A Duk Wata daga Kamfanin Ornips Global Concept Limited
Assalamu alaikum jama’a barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya.
Kamfanin Ornips Global Concept Limited zai dauki sabbin ma’aikata a bangaren FeedMill Supervisor tare da bada Albashi daga ₦50,000 zuwa ₦100,000 a duk wata.
Tsarin aikin:
- Lokacin aiki: Full time
- Wajen aiki: Abuja
- Albashi: ₦50,000 – ₦100,000
- Qualification: SSCE, NCE, ND, BSC, HND
Domin Neman aikin danna Apply dake kasa
Apply here
Allah ya bada sa’a