code din sirri(#232337##03#) a kowacce irin waya daya kamata ku sansu

daku a wanan lokaci , domin bayyana sirrin ko wacce irin waya dake fadin duniya wannan sabon Application din ya hado dukkan wani sirrin waya ta hanyar kawo CODE wanda zai bayyana komai na wayar mutum idan an danna Code din a waya wanda suka kirkiri wannan Application din sun kawo Code sama da guda 20 ga kowace kalar waya dake fadin duniya ga kalar wayoyin da suka kawo Code din su kamar haka

Samsung, Iphone, Nokia, Sony, Lenovo, BlackBerry, Motorola, QMobile, LG, OPPO, Chine, Window, Huawei, Infinix, Da sauran su.

Dukkanin wadan nan kalolin wayoyin dana rubutu a sama zaka samu Code din da zai bayya sirrin wayar a cikin wannan sabon Application din, (Ga bayyanin kadan daga cikin amfanin Code din wasu wayoyin dake sa) akwai codin da zaka gano IMEI number din wayarka akwai General text mode code ne na yanda zakai texting waya akwai Code na GPS text setting akwai Code masu matukar mahimmanci saima ka sauke wannan Application din .

BANGARAN DA ZAKA SAN BAYYANA NAN KO WACCE IRIN WAYA 

sannan wannan App din yana da bangaran (Device information) wannan bangaran, bangare ne wanda zaka san bayanan waya idan ka sauke Application din a cikin wayarka koda siyan waya kaje yi zaka iya amfani da wannan Application din wajan gano waya mai kyau ko marar kyau a lokacin da kaje siyan waya akwai bangaran Device akwai bangaran OS akwai bangaran Sensor akwai bangaran processor akwai bangaran Battery akwai bangaran Network akwai bangaran camera akwai bangaran storager akwai bangaran Sim dukkanin wadan nan ban garori zasu bayyana ma waya mai kyau ko marar kyau cikin sauki da kwanciyar hankali.

BANGARAN GWAJIN WAYA KA GANE WAYA MAI KYAU KO MARAR KYAU 

sannan akwai bangaran Text your Android phone shima wannan wani bangare ne wanda zakayi texting din waya sannan akwai ban garori da dama a cikin sa akwai bangaran (Text wifi and mobile data) bangare ne wanda zaka gwada datar waya tana budewa ka bata budewa da Wi-Fi shima zaka gwada shi kaga yana amfani a wayar idan an kunna shi. akwa bangaran (Black screen text) bangare ne da zaka gwada haske waya akwai bangaran (Text touch screen) bangare ne wanda zaka screen din waya akwai inda baya tabuwa akwai bangaran (Texting speaker) shima bangare ne wanda zaka gwada speaker waya kaji tana yi ko bata yi sannan akwai ban garori da dama wanda zaka gwada waya ka gane waya mai kyau ko marar kyau.

IDAN KANA SON SAKE WANNAN APPLICATION DIN A WAYARKA

Kai tsaye zaka danna gurin dana ce ka danna ma’ana (Danna nan) kana dannawa zai kaika playstore a nan ne zakayi download din Application din.

DANNA NAN

Yana gama download Application din zai fara install akan wayarka yana gama install shikenan saika fara amfani dashi.

KU dai ku cigaba da kasancewa damu a koda yaushe domin samun abubuwa kimiyya da fasaha

mungode 🤝🤝

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!