Yadda Zakayi Apply Na Aiki A Kungiyar UNICEF

Kamar de yadda kuka sani wannan kungiya ta Unicef ba wannan ne karo na farkoba, wajen daukan ma’aikata domin ta saba daukan ma aikata.
Hakanne yasa yanzuma zata sake daukan wasu ma’aikatan.
Ga yadda tsarin aikin yake.
- Sunan aiki: Education Manager (Learning), P4,
- Lokacin aiki: Full time
- Wajen aiki: Abuja | Nigeria
- Qualifications: BA/BSC/HND – MBA/MSC/MA
- Albashin aiki: 100,000/month to above
- Lokacin rufewa: January 30, 2023
Domin Neman aikin danna Apply dake kasa
Apply here
Allah ya bada sa’a