Yadda Zakuci Bashi Kuma Ku Goge Bashin da ake Binku Tare da Samun Bonus da Data Mai Yawa A Layin MTN

Assalamu alaikum warahamatullah barkanmu da sake kasancewa daku a wannan shafin namu mai Albarka da fatan kowa yana cikin koshin lafiya.

Kamar de yadda zakuga mutane suna ta tallan wani tsarin da mtn suke bada bunus tare da goge bashin da ake binka kuma a baka bonus mai yawa, kasancewar wancan tsarin da ake bada bonus yanzu sun kulleshi ya dena aiki. Shiyasa aka fito da wannan sabuwar hanyar.

INA MASU CEWA AKOYAMIN AKOYAMIN TOM GASHI NAN KOWA YADUBA KASAN

Ga Hanyoyin da zaku yi ma kanku ko kuma kuyi ma wasu su amfana:

  1. Dole mutum ya kasance yana da momo wallet. In baka dashi kuma kai amfani da wannan code din domin bude naka *671#.
  2. Sannan zakayi Funding na wallet din naka ta hanyar tura kudi daga bankin ku zuwa momo wallet din wanda akwai shi acikin mobile app ko kuma masu POS wanda suna amfani da MOMO PSB ko ACCESS YELLO & BETA shine sunan Bankin nasu, Sannan kuman Number ku da kuka bude Wallet Itace Account Number ku da zakuyi amfani da ita wajen funding din. za ku cire 0 in farko
  3. Bayan kun sanya kudi zakuje ku kara Danna *671# wanda zai nuno muku abubuwan da zaku iyayi da momo wallet din.
    4.Bayan kun danna a option na biyu zaku ga inda a kasa Buy Airtime/Data Sai ku shige shi.
  4. Bayan kun shige shi shima zai nuna muku options Shima sai ku danna Number daya wanda shine Airtime.
  5. Bayan kun shige shi shima zai kai wajen wasu options din Sai ku danna Number ta biyu inda a kasa MTN AWUF4U Plus, Sai ku danna shi Zai kawo ku inda zaku sa number da zaku sa katin a ciki sai kusakata.
    Bayan kun danna send zai nuna muku inda zakusa Amount sai kusaka amount din da ake bin ku.

Amma wajen saka kudin Dole sai kun kara Naira 30 ko sama da haka ta hakane kawai zaku samu wannan bonus din kuma zai baku damar kira ba tare da kiran farko sai sunce zasu cajeka ne a main account

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!