Yadda Zakayi Apply Na Aikin Qatar Airways
Shi de wannan aikin a jihar kano za ayishi dan haka ga yadda tsarin aikin yake.
- Sunan aiki: Senior Account Manager
- Lokacin aiki: Full time
- Wajen aiki: Kano | Nigeria
- Lokacin rufewa: February 14, 2023
Domin Neman Wannan aikin danna Link dake kasa
Apply here
Allah ya taimaka