Yadda Zakayi Browsing Ko Babu SIM Card A Wayar Ka.

Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya.

Kamar yadda kukaji na fada eh hakanne zaka iya browsing ko babu sim card kuma ko babu metwork a wayar ka zaka iya yin browsing a dik inda kake.

Hakan yana nufin koda kaje garin da babu network zakayi browsing dinka kai baka da matsala.

Akwai wani Application mai suna GENIEX

Wannan Application “GENIEX” ɗin zata baka dama kayi browsing ko ba SIM card awayar ka, duk inda kake zaka iya kunnata ka shiga yanar gizo (internet) ko da wajen babu network (sosai):

Network nata yana da ƙarfi, yafi na su MTN ko Airtel, 4G ce standard bata da matsala:

Data ta ciki ake siya 1gb ₦300, 500mb ₦150. New user 1gb ₦1

Social media bundle kuma unlimited, idan kasiya bazai ƙare ba sai lokacin expire din tacika. Misali: idan kasiya tiktok bundle na ₦100 bazai tsaya ba sai bayan 24hours.

Application ɗin zata taimaka sosai musamman ga waƴanda suke rayuwa a wajen da babu network/service sosai, zai basu dama su hau internet cikin sauki.

Domin Sauke wannan Application Saika Danna Download dake kasa

Download Now

NOTE: amma ku sani wannan application ba a ko wanne waya yake aiki ba, dan haka sai de ka gwada idan yayi aiki a wayar ka, shikkenan idan kuma baiyiba sai de kayi hakuri.

Allah ya bada sa’a

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!