Yadda Zaku Kare Facebook Account Dinka Daga hackers

Asalamualaikum barkan mu da sake saduwa daku a wanan lokacin Hanyoyin dazakubi wajen kaucewa barayin Facebook account dinku wato hackers

hanyoyin dazakabi wajen wajen kiyaye Facebook account dinka tahanyar amfani dawasu shawarwari kamar haka

Dafarko de yazama dole kafara tabbatar cewa account dinnakane, zaka kuma katabbatar da phone number dakayi amfani dashi wajen budewa account din ka boyeta sannan katabbatar kadora email dinka.

Abinda yasa zaka boye number ka shine hackers suna iya daukan number naka sutura maka wasu numbobi sai surike account din suce andakatar dashi daga aiki har sai katura musu wadannan numbobi dasuka tura maka kana tura musu shikenan sun sace maka account, amma idan kaboye number ka babu yadda za’ayi sutura maka wani sakon MSM.

Amfanin email akan facebook shine koda ace sunsace maka ta hanyar amfani da number ka zaka iyayin amfani da email dinka kadawo da account dinka kokuma kasa arufeshi idan kakasa Dawo dashi.

Suna satar account dinne domin suyi amfani da sanayyar dake tsakaninka da mutane sununa cewa kayi amfani dawata manhajar sadarwa kokuma wani app kasami wata kyauta ko kasaka wani kudi kasami riba fiye da tunani, kaga hakan zaijanyo maka ganin mutumin banza acikin al’umma, Allah yakiyaye ameen.

KU dai ku cigaba da kasancewa damu a koda yaushe domin samun abubuwa kimiyya da fasaha

mungode 🤝🤝🤝

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!