Yadda Zaka Duba koka Samu Shortlist Na Civil defence ko Immigration Dominzuwa CBT TEST

Hukumar CDCFIB civil defence correctional fire immigration board sun fitarda shortlist na aikin Civil defence da kuma Immigration wanda duk wanda yasamu zaije step na gaba shine CBT TEST wanda za ayi ran Alhamis 18,may, 2023/ in sha Allah

Don haka ake ƙira ga duk wanda yasan ya nemi wannan aikin ko Immigration ko civil defence daya hanzarta yaje ya duba domin sanin a wata matsaya yake da kuma inda zaiyi wannan Exam ɗin nasa da lokaci dazayyi

Yadda zaka duba ko kasamu aikin Civil defence ko Immigration

Da farko kashiga wannan portal ɗin nasu
👇

https://cdcfib.career/

kana shiga zai kaika shafi kamar haka yanda zaka gani a photon dake ƙasa

Saika zaɓa wanda kakeso ka duba wato civil defence koh Immigration kowanne zakaga logon sa to saika taɓa kai zai kaika inda zakasa bayananka

Saikasa Application code naka da phone number wanda kayi amfani dashi lokacin cikewa

Saika taɓa kan search nan take zai nunama congratulations idan ka samu saikayi download na slip ɗinka wanda zakaga inda zakayi exam da kuma rana da lokacin dazakayi

Idan kuma kaga yaƙi ya wucema wannan wurin toh faa hakan na nufin bakasa wani abu daidai bah kokuma baka samubah toh saika dubah dakyau domin kaga kashirga komai daidai idan ka shigarda komai daidai kuma kaga error nan toh baka samu ba kenan

Allah ya bada sa a

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!