YADDA ZAKUYI UNLIMITED FREE BROWSING A LAYIN AIRTEL

Kai tsaye ba tare da Bata lokaci ba ka sauke app Mai Suna Stark vpn ta wannan link din dake kasa

Download App Now

Idan Kuma kana da shi to kayi update nasa

Bayan ka sauke shi kana shiga cikin application din naka zasu nuna maka NG MTN UNLIMITED 2022 sai ka Danna ok
Sai ku taba alamar wasu Zane guda uku na saman hagu bayan kunyi kasa ku dannan update tweaks zai nuna Muku app yayi update.

Bayan Nan sai ku Danna inda aka rubuta none or direct sai kuyi kasa kuzabi Ng Airtel unlimited 2
Sai ku dawo ku dannan Jan round na tsakiya zakuga yayi connected sai kuci gaba da browsing

Fatan kowa ya Gane

Ayi browsing lafiya

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!