Yanda zakayi Invitation na video

Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin.
Wani darasi ne na yau?
Application wanda nasan dukkan me bibiyarmu zeso ya ɗauko shi, nasan me karatu zece wannan wani Application ne.
Bayani game da App din
Kai tasye wannan App ne wanda ze taimaka mana wajan haɗa invitation me kyan gaske kuma a cikin wayarmu, bawai semun kai anyi mana ba, wanda a da dole sai dai kaje wajan masu aikin ka biya kudi sumaka, a don haka muka samar mana wannan App ɗin, wanda ze taimaka wajan yin kowani irin katin gayyata na Aure ko sauka ko menene ma, kada na cika ku da surutu bayan ka ɗakko wannan App ɗin daga baya zaka shiga kaga manyan abubuwan da yake yi
Domin dakko wannan application din saika taba download now dake kasa