KADAN DAGA CIKIN ALAMOMIN GAMSUWAR MACE LOKACIN AURATAYYA
Assalamu alaikum warahmatullah, barkanmu da sake saduwa daku a wani sabon shirin namu dake zuwa muku a wannan shafi namu mai albarka na howgist.com
Da yawa daga cikin maza magidanta har ma da mata yayin gudanar da ibadar aure basa samun daidaito, saboda rashin sanin cewa abokin ibadar ya kawo geji ko aa. Amma dai abun yafi tauyewa uwargida da amarya.
Ga wasu kadan daga cikin hanyoyi da Zaku iya fahimtar matanku Sun samu Gansuwa.
Wa yayin da kake cikin jima’i da uwargida a lokacinda gumurzu yakai gumurzu idan har ta kasance ma’abociyar kuka ce a yayin jima’i, idan tazo kawowa zakaji kukan ya karu fiye da yanda take yinsa a baya, da zaran ka kula da hakan, sai ka kara azama wajan shiga da fitar azzakarinka sama da yanda kakeyinsa a baya da sauri da karfi, hakan zaiyi matukar tasiri da taimaka mata wajen inzali cikin matukar dadin da har soyayyarka sai ta karu a zuciyarta
Wata Kuma idan tazo inzali zakaji tayi matukar kankameka matsewa ta gaske tamkar zata balla sassan jikinka gunduwa gunduwa batare da tasani ba. anan ma sai ka kara saurin shiga da fitar azzakarinka cikin farjinta sossai da sossai
Wata Kuma bazata kankameka ba, Kuma Bata kuka saidai zakaji tana nishi, a yayinda tazo inzali zakaji nishinnan yana matukar kara karfi da sauri.
Wata Kuma zakaji tana sambatu kala kala a yayin jima’i, ita ba sai ka wahalar da kanka ba, domin da kanta zata fada cewar kayi da sauri, ko tace kayi da karfi, ko tace cigaba zan kawo.
Wata zata kankame zanin gado kamar zata rabashi gida biyu
Wata zakaji a yayinda kake sukuwa a samanta idan tazo inzali zakaga tana tayaka ta hanyar kara turo maka farjinta sosai a gabanka da sauri da karfi, tana juye juye, shesheka Mai karfi da sauri da sauransu.
Wanan sune kadan daga alamun zuwankai na mata.
Note:-
Wannan post bamu yishi don wata manufa marar kyauba sai don gyara ga sauran wasu ma auratan.