AMFANIN KUNUN GYADA GA JIKIN DAN ADAM DA ABUBUWAN DA YAKE KARAWA

GYADA da a turance ake kira da groundnuts ana nomanta ne a sassa da dama na kudanci da arewacin Nigeria.
A baya ga quli quli da kuma man da ake tatsowa daga geda (groundnut oil),da dama basu damu da cin geda ba,asali kallon kayan qwalama wasu suke yi mata.Sai dai geda ta wuce nan ba kayan qwalama bace kadai,abinci ne,abin sha ce,sannan kuma maganice.

Ga alfanon shan kunun geda kamar haka :

  • Yana daukeda kitse mai amfanar zuciya mai kuma narka kitsen dake dasqarewa a hanyoyin jinin zuciya
  • bad cholesterol Dalili da samuwar oleic acid,copper da magnesium a cikin gedar
  • Yana da amfani sosai ga mata masu juna biyu domin karin lafiyar uwa dana jinjirin da zata haifa.Dalili da samuwar sinadiran Biotin da folate a cikin geda
  • Yana samarwa jiki da natsuwa a sanda aka sha, dan haka zai zamo family drinks idan an ci abinci sai a sha dan a samu natsuwa da hutu.Dalilin samuwar sinadirin tryptophan dake samarda serotin dake aikin saita tinani a kwakwalwar Dan adam.
  • Abin sha ne ga maza masu iyali dake neman samun ruwan maniyi da sha’awa da kuma jin dadi

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!