HADIN GWANDA
Wnn hadin shi akecema sa kishiya tagumi
Domin wanan hadin Yana da matukar kyau
Abubuwan bukata
- Kankana
- Gwanda
- Dabino
- ZumYadda za’a hada
Za,asamu agayra ta ajiqa dabino sai hadesu guri guda amarkada azuba Zuma aciki aringa sha safe da dare ,wanan hadin Yana saukar da ni’ima ruwa ruwa Sai kun gwada.