Hukumar Bada Agaji Ta Society For Family Health Zata Dauki Ma’aikata Masu Secondary, Digree, HND
![](https://howgist.com/wp-content/uploads/2023/04/kmc_20230429_165655.jpg)
Assalamu alaikum jama’a barkanmu da wanann lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya.
Society for family health hukumace hukumace mai zaman kanta a Nigeria wadda take gabatar da shirye shiryen rigakafin zazzabin cikon sauro da magani, tsarin haihuwa, lafiyar iyali, HIA Aids,
Abubuwan da ake bukata:
- Kammala karatun Secondary da samun akallah credit biyar aciki akwai lissafi da turanci
- Kammala karatun digree daga jami’a ko HND tare da samun babban daraja a cikin kowane bangaren karatu
Domin Cika Wannan aikin Danna Apply Dake kasa
Apply Now
Allah ya bada sa’a