ANGO DA AMARYA A DAREN FARKO
Duk yanda mace da Da namiji suka girma a daren farko akwah matakai da hanyoyin da suka kamata suyi anfani dasu a bangaren mu’amula ta yanda zasu karfafa lafiyar su dan more rayuwa.
Akwai dabi’un, sana’a ko anfani magunguna tin a gida da mafi yawa mata keyi daga karshe mata su rasa budurcin su. Hakan kan jefa wasu mazajen wasiwasi musamman ga mazan da suka taba auren matan da basujisu hakan ba da farko.
GA KADAN DAGA CIKIN ABABEN DAKE SA MATA NA RASA BUDURCIN SU ALHALI BASU TABA SANIN DA NAMIJI BA.
- Yawan sa hannu a gaba.
- Biya ma kai bukata ta hanyar anfani da wasu ababe.
- Cushe cushe da sunan magani
- Motsa jiki
- Daukan kaya masu nauyi
- Yawaita tsallaka kwalbati ko hawa keke.
Ire iren wadannan dalilai suna kai mata ga wannan yanayi maigida ya zargi ko mace tasan da namiji a baya