YADDA ZAKU DAKKO KOWANNE IRIN APP NA KUDI BA TARE DA KUN BIYA BA CIKIN SAUKI

AssalamuAlaikum barkan mu da sake saduwa daku a wanan lokaci cikin wannan sabon darasi a yau inshallah zamui koya muku yanda zaka dakko kowanne irin Application na kudi ba tare daka ka biya cikin sauki da kwanciyyar hankali.

Wannann  wani sabon Applicatoin ne mai sunna happyMod wanda zai baka dama kayi hacking na kowanne irin Application na kudi ba tare daka biya kudi ba kuma wannan Application din ba’a samun sa a playstore dan haka zan ajiye muku link din App a kasa. 

yadda zakuyi anfani da wanan application din  

Da farko dai bayan kun sauke application a kan wayarka idan ka gano wanni application a playstore kana son dakko amma sunce ma saika biya kudi ka fin su baka dama ka daukko shi to kai tsaye zaka rike sunnan application din saika zo ka shiga cikin wannan sabon application mai suna happymod ka rubuta sunan sa kana rubu tawa kai tsaye shi kuma wannan application din zaima searching din wannan application na kyauta wanda zaka dakko shi free ba tare daka biya kudi ba, to kunga wannan application yanada da matu kar amfani na tabbata zai burge ku.

yan’uwa idan kuna bukatar wanan application din

Kai tsaye zaka danna inda nace ka danna ma’ana Danna nan kana danna wa kai tsaye Link din zai kaika gurin da zakayi Downlod na Application din da zakayi amfani dashi saika dauko shi ka fara amfani dashi cikin sauki da kwanciyar hankali

DANNA NAN

wanan shine ku dai ku cigaba da kasancewa damu a koda yaushe domin samun abubuwa kimiyya da fasaha

mungode

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!