APPLICATION MAI MAHIMMANCI GA KOWANNE MUSUlMI DAYA KAMATA YA RIKE

Assalamu Alaikum barkan mu da sake saduwa daku a cikin wannan lokacin a yau sabon darasin a yau nazo muku da wasu sabbin Application guda biyu wanda babu wani Application da yakai su kyau da amfani a fadin duniyar nan.
APPLICATION NA FARKO
Application na farko shine (القرآن الكريم) Kamar yadda kuka sani Al Qur’an Kareem Application ne da duk duniyar baya dana biyu ma’ana babu kamar sa a fadin duniyar nan yana da kyau ka sauke shi a wayarka ze temaka ma sosai musamman idan kana a halin tafiya baka gida Application din zai temaka maka wajan tulawa da hadda cikin sauki da kwanciyar hankali
Sannan Application din baya da matsala ko kadan ma’ana basu tau yewa ko wanne harafi hakkin sa ba sannan yana da dadin tulawa.
APPLICATION NA BIYU
Application na biyu (AL Moazin) Application ne mai matukar mahimmanci da amfani domin Application ne da zai dinga tunatar dakai lokacin sallah ta hanyar kiran sallah da zarar mukhtarin sallah ya shiga yana da kyau ka mallake shi domin amfanin sa
Application din baya da wahalar settings cikin sauki zaka saita shi kawai zai kawoma Allow kana dannawa App din zai bude saika shiga settings ka shiga Audio ka zabin duk kiran sallah da kake akan ko wanne lokacin sallah
Wani karin abun burgewar shine Application din bayan kayi install din sa yana zuwa da wani Application din na kalandar musulunci wannan zae temaka sosai sabuda mafi yawa bama ruke Date na musulunci kamar yadda muke rike na turanci .
IDAN KANA SON DOWNLOAD DIN WADANAN APPLICATION DIN
Kai tsaye zaka danna gurin da nace ka danna ma’ana Danna nan bayan ka danna kai tsaye zai kaikai playstore. A nan ne zakayi download na Application din
Kai tsaye zaka danna yanda akasa install nan take zaiyi install shikenan saika fara amfani dashi. Na tabbata zakuji dadin wadannan Application kuma zasu burgeku.
KU dai ku cigaba da kasancewa damu a koda yaushe domin samun abubuwa kimiyya da fasaha
mungode ???