yadda zaku samu password na kowanne kalan WiFi

Assalamu Alaikum , yan uwa barkan mu da sake saduwa daku a cikin wannan sabon darasi a yau nazo muku da wani sabon Application mai matukar amfani wanda na tabbata inshallah zai burge ku.

WANNAN WANI SABON APPLICATION NE 

Sunan wannan Application din Wi-Fi Passwords Instabridge zai baka dama ka samu password na kowanne kalar Wi-Fi ko nace wireless na company ko restaurant ko wata ma’aikata, idan ka ziyaraci daya daga cikin wadanda waje dana lissafo idan har sun kunna Wireless wannan Application din zai nemo ma password dinsa kayi connecting da wayarka sannan kayi amfani da shi cikin sauki da kwanciyar hankali.

HANYAR DA AKE AMFANI DA WANNAN APPLICATION DIN 

Da farko kafin ka shiga cikin wannan Application din zaka fara duba Wi-Fi na wayarka kaga yayi ma searching din Wi-Fi idan yayi ma kuma ka duba kaga yana da password saika dawo ka shiga cikin wannan Application din bayan ka shiga cikin sa anan ne  zaka nemo password na wannan Wi-Fi din saikai copy dinsa sannan kazo kayi connecting kayi amfani da shi cikin sauki da kwanciyar hankali.

IDAN KANA SON DOWNLOAD DINSA

Danna nan

Kai tsaye zaka danna gurin da nace ka danna ma’ana Danna nan bayan ka danna kai tsaye zai kaikai playstore. A nan ne zakayi download na Application din.

Kai tsaye zaka danna yanda akasa install nan take zaiyi install shikenan saika fara amfani dashi. Na tabbata gai burgeka.

ku dai ku cigaba da kasancewa damu a koda yaushe domin samun abubuwa kimiyya da fasaha

mungode 🤝🤝

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!