BAYANI GAME DA PAYMENT NA MARA SUPER CHAMPION DA CHAMPIONS

Akan Payment Na Mara Super Champions da Champions

A meeting dinmu na yau da Mara sun tabbatar mini cewa a sati mai kamawa za’a fara payments na watan daya gabata wato October. An samu tsaiko ne na rashin biyan da wuri biyo bayan aikin tantance wayanda sukayi aiki mai kyau da sukeyi.

Dukda a meeting din ba’a yanke cewa na duka watan October za’a biya ba ko kuma na wasu kwanakin watan, sun tabbatar mini da cewa wannan lokachin zasu tabbatar super champions da champions sun chika dukkan ka’idojin dake kansu kafin abiya su.

Ka’idar dake kan super champion itace DOLE ne ya samar da active champions guda 30 a kowani, sannan yayiwa mutane 10 rijista koda basu zama champion ba. A wannan payment da za’a fara a sati mai kamawa, duk super champion da bai chika wannan ka’idar ba, bazasu biyashi koda sisin kobo ba.

Ka’idar champion shine DOLE ya yiwa mutane 100 rijista a wata, duk champion da bai yiwa mutane 100 rijista ba a watan October, baza’a biyashi sisin kobo ba kamar yanda suka ce.

Idan super champion ya chika ka’idarsa na samar da champions guda 30, amma dukkansu basu yiwa mutane 100 rijista ba, zai kasance bazai samu komai daga garesu ba, za’a biyashi kudin wayanda sukayi rijista a karkashinsa ne kawai.

Idan an samu tsaikon biya a sati mai zuwa, hakan zai kasance yanada nasaba da aikin tantancewa da basu kammala bane. Amma sun tabbatar mini cewa zasuyi kokari domin ganin sun kammala akan lokachi.

Mara sun tabbatar mini da cewa sun kammala payment na watan September, saidai duk wanda baiga kudinsa ba, an sameshi da yin self referring a yayin tantancewa. Sannan akwai wasu tsiraru da ba’a biyasu ba sakamakon account dinda suka bayar yanada matsala, don haka idan kasan kayi aiki yanda ya kamata, wato bakayi self referring ba, kuma ba’a biyaka kudin kaba, toka tuntubi super champion dinka, ka bashi details dinka, Mara zasu duba suga idan kana chikin wayanda suke da matsalar account, zasu nemi ka basu wani account din naka a saka maka kudinka achiki. Sannan ba lallai saita hanyar super champion din kaba, zaka iya tuntubarsu ta support dinsu dake chikin application din akan wannan matsalar. Sannan sunce na fada cewa idan mutum zaiyi musu magana ta support ya tafi kai tsaye zuwa matsalarsa sannan a gajarce, duk wata gaisuwa ko Hi, Hello, da sauransu, basa bukata.

Sign up for the Mara Wallet waitlist and receive rewards in USD and crypto for future use on Mara Wallet

Wannan shine link din

Ubangiji Allah yasa mu dace

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button