Ga Wanda Bai Cikeba Hallanzu Ana Cikewa Tallafin Scholarship Ga Maibukatan Cikewa.

Ga Wanda Bai Cikeba Hallanzu Ana Cikewa Tallafin Scholarship Ga Maibukatan Cikewa.

Assalamu Alaikum warahamatullahi Taala Wabarakatuhu Barkanku Dazuwa Wannan Site Namu Mai Albarka Na Howgist.com.

Hukumar Scholarship Ta Nigeria Dana Sanarwa Ga Wanda Suke da Shaawar Cikewa Basu Cikeba dasu gaggauta Cikewa domin Ta sanar ranar da zasu rufe Shafin Cikewa.

kaman yadda wasu Suka sani shidai wannan Shafin na scholarship Anbudeshine domin taimakawa dalibai zuwa kasashen ketare domin samun karatu Mai inganci ga Jerin kasashen kaman Haka.

Jerin Kasashen Da Zaa Tura Dalibai.

USA
Egypt
China
Russia

Dasauransu.

Domin Haka ga Wanda Bai Cikeba ya gaggauta kafin Nan kafin ranar 6/1/2023 Mai kamawa.

Domin Cikewa Kai Tsaye Danna Wannan Link

https://fsbn.com.ng/scholarships

Ga Wanda Zai Cike Idan Kadanna Zaikaika Can Kasa Saikashiga Apply Kashigar da Bayananka.

Allah yabada Saa Ameen.

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button