Dalilin da Yasa Yake Nuna Please Retry Idan Zaka duba Application ID na Aikin Kidaya

Assalamu alaikum Warahamatullah Barkanmu da sake kasancewa daku a wannan shafin namu mai Albarka na Howgist.com

Kamar de yadda kuka sani hukumar kidaya ta kasa wato National population commision, sunaci gaba da gabatar fa screening ga wadanda suka nemi aikin kidayar, wanda har yanzu ana gabatar da screening a kowace lokal gomment scretiya na kowace jiha, tuni de akayi nisa da gabatar da aikin screening din.

Sai de duk da haka akwai wadanda har yanzu basu samu damar halartar wajen screening dinba sakamakon basu samu kokuma sun manta application Id din nasu.

Hukumar kidayar sun bayar da damar da zaku duba application id din naku acikin shafin nasu, sai de shafin ya samu tangarda. Hakanne yasa ba a samun damar dubawa.

Dan haka duk wanda ya shiga shadin da niyyar dubawa kuma yaga shafin ya sanya masa Please retry, to karya damu yayi hkr domin matsalar daga shafin nasu ne, suna can suna kokarin gyara wannan matsala. Dan haka duk wanda bai duba application id dinsa ba, sai yaci gaba ds gwadawa ko yayi hkr har lokacin da suka gama gyara matsalan shafin nasu.

Wanda suke da nasu application id din kuma su hanzarya suje suyi screening domin an kusa rufewa.

Allah ya bada sa’a

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!