DOMIN SAMUN MATSANANCIN JIN DADIN JIMA’I

Abubuwan bukata
- man damo
- man hulba original yar egypt
- man damu
- Zuma
Yadda za’a hada
Zaki hade su waje daya ki rika shafawa a gabanki, ma’ana saman lebatun farjinki(labia majora & labia manora). zaakiyi kiyi matsi dashi awa uku 3 hours kafin kwanciyar jima’in.
Lokacinda zaki sadu da mijinki shi kuma sai ki hada masa man damon da zuma ya shafa akan azzakarinsa ku jarraba wannan kuga aiki da izzar Allah. Indai infection bai maki yawa ba zaki jindadin sa sosai duk da wasu koda infection din yana masu aiki sosai. Allah ya bada sa’a.