DOMIN RAGE KIBA DA TUMBI
Mata da dama ba su son kiba da tumbi, wannan kuma ba komai yake jawo shi ba sai haihuwa da wadansu matsalolin. Galibi, maza ba su cika son masu kiba ko tumbi ba. Amma akwai hanyoyin gyarawa. ‘Yan’uwa, za a iya gwada wannan hadin domin biyan bukata:
Garin hulba
Ganyen na’a-na’a
Garin kanamfari
Zuma
Lemon tsami
Farin kwalli
Man na’a-na’a
Za a hade wadannan ganyen guri guda, a sa mi farin kwalli dunkullale, za a saka a ciki, idan ya kai kamar minti biyar sai a cire sannan a saka zuma a cikin ruwan sai ku rika sha, shi kuma man na’a-na’a, za’a rika shafawa a tumbi ne zai ragu insha Allahu ku dai ku cigaba da kasancewa damu domin samun ingantatun magungunan musulunci