Yadda Zaki Cire Baki-bakin Jikinki Cikin Sauki

Assalamu alaikum warahmatullah, barkanmu da warhaka sannunmu da sake saduwa daku a wani sabon shirin namu da yake zuwar muku a wannan shafi namu mai albarka na howgist.com

Da a kwai baƙi baƙi a wasu sassa boyayyu na jikin mace kamar guiwa ko hammata ko kuma gefe da gefe na gabanta wanda kusan duka masu wannan matsalar waɗanda sukayi aiki da wani mayi ko sabulu da bai karɓesu ba, ko kuma launin fatarsu ta kasance haka wanda ake ƙira PPD (Dark Private Parts) wato duhu duhun fata a wurare na musamman,

Wannan yanada muhimmanci muyishi kasancewar abune daya shafi gyaran jiki,

kisamu kurkur garinsa ki kwaɓa da ruwan lemon tsami ki shafa a wajen saiki bari yayi kamar sa’a ɗaya yanashan iska sannan ki wanke,

sai dankalin turawa zaki iya gurzashi ki matse ruwan saiki haɗa da man kwakwa shi kuma ki shafa kaɗan idan zaki kwanta barci da safe ki wanke da ruwan ɗumi,

sannan kina iya aiki da sabulu na IVANKA
haka zalika kina iya aiki da mayin YOXIER
waɗannan samunsu a kasuwanni akwai ɗan wahala zakifi sauƙin samunsu a kasuwar internet kiyi shipping nasu.

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!