Ga Dama Ta Samu: Yadda Zaku Nemi Aikin Da Zaku Samu Albashin ₦70,000 – ₦83,000 A Kamfanin Ascentech Services Ltd A Garin Kano

Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokac da fatan kowa yana cikin koshin lafiya
Kamfanin Ascentech Services Ltd zai dauki sabbin ma’aikata tare da basu albashin Naira ₦70,000 – ₦83,000 a duk wata.
Ascentech Services Ltd shine mafi yawan Ma’aikatan Magance Manufofin Dan Adam tare da Babban Ofishinsa a Legas, Najeriya. Muna da suna don gamsarwa da ƙetare tsammanin abokan ciniki ta ainihin abubuwan da muke bayarwa:
A yanzu haka wannan kamfani suna neman ma’aika wanda zasuyi aiki a karkashin su dan haka idan kana bukata to wannan damar taka ce, mutanen da suke garin kano harma dana wajen kano,
Amma de inda za ayi aikin a garin kanon yake:
Domin neman wannan aikin danna Apply Now Dake kasa:
Apply Now
Allah ya bada sa’a