Ga Wata Sabuwar Damar Aiki Ga Mutanen Nigeria Maza da Mata
Ga Wata Sabuwar Damar Aiki Ga Mutanen Nigeria Maza da Mata
A Gwada ko zaa dace, ta cikin wannan Portal din akwai yiyuwar wasu zasu iya samun aiki a Nigeria, duba da cewa dan gidan wani babban dan siyasa ne sukayi hadin gwiwa wajen samar da portal din don samawa matasa aiki a Nigeria…
Ba abun mamaki bane wani ko wata ko wasu su samu dama ta wannan link din, ina da yakin shi dan gidan babban dan siyasar zai so ace shine ya samawa wasu aiki musamman daga Arewa.
Yadda Zaka Nemi Aikin
Domin Neman Aikin danna Link dake kasa